Gida Tags Tsaro

Tag: Tsaro

Gazawar Buhari ce ta jefa ‘Yan Najeriya cikin Talauci da Fatara...

Gwamnonin Najeriya 36 sun shaidawa shugaban kasa Muhammadu Buhari cewar gazawarsa wajen samar da tsaro da kuma kasa cika alkawarin da ya yiwa...

An cafke masu sayar da kayan da ‘Bankin Duniya’ ya bayar...

An cafke wasu ƴan kasuwa su uku a Jihar Kaduna bayan an same su suna sayar da wasu jakunkunan makaranta wanda Bankin...

Za mu iya kawo ƙarshen matsalar tsaro cikin wata 6 –...

Kungiyar Fulani ta ƙasa da ƙasa, mai suna Tabital Pulaaku International a Najeriya ta ce za ta shawo kan matsalolin tsaro cikin...

Cikin watanni 6 ƴan ta’adda sun hallaka sojojin Najeriya 86, ƴan...

Ƴan ta’adda sun kashe sojojin Najeriya 86 da kuma jami’an ƴan sanda 65 a cikin watanni shida na wannan shekara kadai, wato...

Buhari Zai Hana Hawa Babura A Faɗin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta ce tana duba yuwuwar hana amfani da babura gaba ɗaya a faɗin ƙasar domin kawo ƙarshen ayyukan masu satar...

Majalisar dokokin Kano ta amincewa Ganduje ya karɓo bashin Naira Biliyan...

Gidan rediyon Freedom ya rawaito cewa majalisar dokokin jihar Kano, ta amincewa gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ciyo bashin naira biliyan...

Buhari ya taka rawar gani wajen tabbatar da tsaro a Najeriya-...

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nuna jin dadi kan kalaman da tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya...

Dalilan tsaro sun sanya an haramta tashe a Kano

Tashe wasannin al`ada ne da ake yi a cikin watan azumi, musamman ma daga goma sha biyar ga wata. inda maza da...

Fitila: Gazawar APC Ta Ɓangaren Tsaro, Fidda Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa...

A wannan mako shafin namu zai fara duba da halin tsaro da ya gagari Kundila a wannan ƙasa. Tabbas, halin da a’ummar...

Ku Daina Saka Ni A Zaurukan Sada Zumunta Ba Tare Da...

Gwamnatin jihar Zamfara ta gargaɗi 'yan jihar da su guji yin amfani da lambar wayar Gwamna Bello Matawalle ta inda bai dace...