Gida Tags ‘Yan bindiga

Tag: ‘Yan bindiga

‘Yan Bindiga A Katsina Sun Kama Ɓarawo Sun Miƙa Wa ‘Yan...

Wani abu da ya yi kama da wasan kwaikwayo ya faru a jihar Katsina yayin da wasu 'yan bindiga suka kama wani...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Ƙato-Da-Gora A Abuja

'Yan bindiga a Abuja sun harbe wasu 'yan ƙato-da-gora a yayin wata musayar wuta da suka yi a unguwar Gasakpa dake mazaɓar...

Kwana guda da sakin fasinjojin jirgin ƙasan Abuja-Kaduna da ‘yan bindiga...

Sun yi barazanar sace shugaban ƙasar ne a wani bidiyo da suka fitar wanda ya nuna su suna lakaɗa wa fasinjojin duka.

Mutum 26 Sun Mutu A Sokoto A Ƙoƙarin Guje Wa ‘Yan...

Aƙalla gawarwakin mutum 26 aka gano a ƙauyen Duma dake ƙaramar hukumar Tureta ta jihar Sokoto. Mutanen sun nitse...

‘Yan Bindiga Sun Saki 3 Daga Cikin Fasinjojin Da Suka Yi...

'Yan bindiga sun sake sako mutum uku daga cikin fasinjojin jirgin ƙasan Abuja-Kaduna. Tun a 28 ga Maris ne...

Yadda Na Sha Da Ƙyar A Hannun ‘Yan Bindiga— Mataimakin Gwamnan...

Mataimakin Gwamnan Kebbi, Sama’ila Yombe Dabai, ya bada labarin yadda mahara suka kai wa tawagarsa hari ranar Talata, 8 ga Maris, 2022...

Sojojin Najeriya sun hallaka ƴan Fashin Dajin da su ka kashe...

Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin ɗan ta’adda, wanda...

Bayan Kashe Mutane, ‘Yan Bindiga Na Hana A Binne Gawarwaki A...

Kwana biyar da kashe mutane fiye da 12 a ƙauyen Daraga, mazauna ƙauyen sun ce 'yan bindiga sun hana su binne gawarwakin...

‘Yan Bindiga A Neja Sun Kashe Mutum 2 Bayan An Biya...

'Yan bindiga a ƙauyen Tegina, ƙaramar hukumar Rafi, jihar Neja, sun kashe wani ma'aikacin lafiya da kuma wani ma'aikacin gidan ruwa bayan...

Matsalar tsaro: Ƴan Najeriya sun ‘gaji da mulkin Buhari’

Ƴan Najeriya daban - daban na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu kan matsalar tsaro a da ke faruwa a yankin arewa maso...