Gida Tags ‘Yan Sanda

Tag: ‘Yan Sanda

Yadda Aisha Buhari Ke Ci Gaba Da Murƙushe Masu Sukar Ta

'Yan sanda sun cafke wasu ƙarin mutum uku da suke zargi da sukar Uwargidan shugaban Ƙasa, Aisha Buhari. Idan...

Ana zargin wani jami’in ɗan sanda da bindige abokin aikinsa a...

Wannan ne dai karon farko a 2022 da wani ɗan sanda ya kashe abokin aikinsa a Kano, in da a 2021 ma aka samu wani ɗan sanda a jihar da ya harbe abokin aikinsa saboda ya yi masa dariya.

‘Yan Sanda A Kano Sun Yi Ɓarin Wuta A Gidan Muhuyi...

A jiya Lahadi ne aka yi wata ba-ta-kashi tsakanin jami'an 'yan sanda a jihar Kano da Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi...

Kes Ɗin Haneefa A Kotu: Sai an yi da gaske Haneefa...

Idan DSS suka yi bincike, suka bi sawu, sannan suka yi nasarar kama mai laifi, sun gama aikinsu. Akan kes din Haneefa,...

Budurwa A Masar Ta Kashe Kanta Bayan Matasa Sun Yaɗa Bidiyon...

'Yan sanda a Masar sun cafke wasu matasa biyu sakamakon zargin su da haɗa bidiyon tsiraicin wata budurwa tare da yaɗa shi.

Mai Ƴan Mata: Riƙaƙƙen Ɗan Fashin Daji ya shiga komar...

Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Zamfara ta tabbatar da cafke wani ƙasurgumin ɗan fashin daji, Sani Mati, wanda a ka fi sani...

Mutumin Da Ya Jagoranci Garkuwa Da Mutane A Hanyar Kaduna-Abuja Ya...

Jami'an 'yan sanda sun kashe ɗan ta'addar da ya jagoranci garkuwa da mutane a hanyar Kaduna-Abuja. Idan dai za...

Fasa Tayar Babbar Mota ya Janyowa Jami’in KAROTA Rasa Aikinsa

Haka kuma hukumar ta baiwa al'ummar da suka bi hanyar haƙuri wanda harta kai ga wannan lamari ya ritsa da su.

Ni na Shirya Yadda aka Sace Mahaifina Akan N200,000 – Wani...

Nan take ya ba ni N20,000 kuma ya yi min alƙawarin zai ba ni N200,000 idan aka sace mahaifina aka biya kuɗin fansa.

Wani Fasto Ya Yi Kira A Riƙa Yi Wa ‘Yan Sanda...

Fasto Olayide Babatunde na Cocin Glorious and Divine Calling Ministry dake Ayobo a jihar Legas ya kira da a riƙa yi wa...