Gida Tags Yara

Tag: Yara

Ba Za Mu Bari A Riƙa Cin Zarafin Yara Ba Da...

Shugaban Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Muhammad Harun ibn Sina, ya yi kira ga malaman makarantun allo a Kano su guji...

Kamata Ya Yi A Ɗaure Iyayen Yaran Da Aka Sace ‘Ya’yansu...

A ranar Asabar ne Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya yi kira da a tura iyayen yaran nan na Kano da aka...

Ƴan Sanda Sun Kuma Gano Yara Biyu Da Aka Siyar A...

Bayan yara tara da rundunar ƴan sandan jihar Kano ta buɓutar daga jihar Anambara yayin da aka siyar da su aka sauya...

Akwai Buƙatar Gwamnati Ta Binciki Gidajen Mari Da Su Ke Kano...

Akwai buƙatar gwamnatin jiha da rundunar ƴansanda na Kano da subi sahun takwarorin su na Jihar Katsina, wajen gudanar da bincike...

Jami’an Yan Sanda Sun Gano Wani Gida Da Aka Ɗaure Yara...

Jami’an rundunar ƴan sanda ta ƙasa reshen jihar Kaduna sun bankado wani gida a cikin garin Kaduna da aka tara yara...

Yara 9 Sun Mutu Bayan Rugujewar Wata Makaranta A Ƙasar Kenya

Akalla ƙananan yara guda 7 aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu da dama kuma suka jikkata bayan rugujewar wani ginin makaranta...

Yara a Jihar Gombe sun yi kira ga Gwamnatin Jihar da...

Majalisar Yara ta Jihar Gombe ta yi kira ga Gwamnatin Jihar da masu ruwa da tsaki da su ƙara himma wajen kyautata...

Sharhi Da Bayanin Illar fyaɗe

Matsalar fyaɗe matsalace da ta shafi zamankewar rayuwar ɗan- Adam duba da yadda ake samun ƙaruwar matsalar a cikin al’umma, haka yana...