Gida Tags Zabe

Tag: zabe

Sanatan Abuja ya zama shugaban marasa rinjaye na majalissar dattawa

Sanata Phillip Aduda da ya ke wakiltar mutanen Abuja a ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP ya zama shugaban marasa rinjaye.

Fitila: Tankade Da Rairayar Manyar Rahotannin Makon Jiya

abbas masana na ganin cewa wannan sabani da ya bullo kai a jam’iyar ta APC a wannan lokaci duba da irin mutanen da suke jagorantarsa hadi da har yanzu ba a san inda mataimakin gwamnan jihar, Nasiru Yusuf Gawuna ya sanya gaba ba ana ganin zai iya dilmiyar da jam’iyar a jihar.

Shugabancin APC A Kano: Ganduje na shirin canza Abdullahi Abbas da...

A dai-dai lokacin da ya rage ƙasa da makonni biyu a gudanar da zaɓen jam'iyyar APC a jihohin Najeriya 36, wata majiya...

Zamu baiwa Goodluck Jonathan takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2023...

Jama’iyya mai mulkin Najeriya APC ta bayyana cewa za ta bar tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya yi takarar shugabancin...

Bayan Allah Bani Da Wanda Yafi Goodluck Jonathan A Rayuwata –...

Wasu kalamai da gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya yi sun bar baya da ƙura. Mutane dai na ta tafka muhawara...

Ko Kunsan Sabon Zargin da PDP Ta Yiwa Buhari da APC?

Jam’iyyar PDP ta zargi gwamnatin tarayya da jam’iyyar APC da shirin yin amfani da sojoji da sauran jami’an tsaro wurin tsorata mutane a ...

Babu Wani Umarnin Kotu Da Ya Hana Mu Sake Zaɓe na...

Kwamishinan zabe na jihar, Barr. Kassim Gaidam ne ya bayyana haka a jiya alhamis, 14 ga watan maris a lokacin da yake mayar da...

Jami’an Yansanda A Jihar Kano Sun Kama Masu Sayen Kuri’u

Rundunar Yansanda ta jihar Kano ta tabbatar da kama wasu mata guda biyu da maza uku a lokacin da suke kokarin sayen kuri’u a...

Shugaba Buhari Ya Gana da Gwamnonin APC Akan Zabe

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da wasu gwamnonin APC guda bakwai a jiya a fadar sa dake Abuja bayan dawowarsa daga...

Zazzafan Martanin Rundunar Sojojin Najriya Ga Kasar Ingila Akan Zabe 2019

Rundunar Sojoji ta kasa ta mayar wa Kasar Ingila martani bisa zargin su da ta ke yi da shiga lamurran zabe dumu dumu a...