Gida Tags Zamfara

Tag: Zamfara

Mata za su iya magance matsalar tsaron Najeriya idan aka ba...

Ƙungiyar mata ƴan majalisa ta Najeriya ta yi kiran a naɗa mace a matsayin ministar tsaron ƙasar domin shawo kan matsalar tsaro.

Kotu Ta Haramta Wa PDP Shiga Zaɓen Gwamna A Zamfara

Babbar Kotun Ɗaukaka Ƙara, jihar Zamfara, ta soke sabon zaɓen fidda gwani da jam'iyyar PDP ta yi a jihar.

Ƙwarya Ta Bi Ƙwarya: Sheikh Daurawa Zai Angwance Da Wata Gwanar...

Fitaccen malamin addinin Musluncin nan ɗan asalin jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, yana shirin angwancewa da wata budurwa mai suna Hannatu...

Mutum 26 Sun Mutu A Sokoto A Ƙoƙarin Guje Wa ‘Yan...

Aƙalla gawarwakin mutum 26 aka gano a ƙauyen Duma dake ƙaramar hukumar Tureta ta jihar Sokoto. Mutanen sun nitse...

Ba Na Garkuwa Da Mutane, Kashe Su Kawai Nake Yi —...

Ƙasurgumin ɗan ta'addar nan, Ada Aleru, wanda kwanan aka naɗa shi sarautar Sarkin Fulanin Yandoton Daji, ya ce shi fa ba ya...

A Zamfara wani Kaka ya auri Jikarsa har ta haifa masa...

Wani magidanci, Alhaji Musa Tsafe mai shekaru 47, ya cije akan kin sakin jikarsa wadda ya aura shekaru 20 da suka gabata.

Akwai ƴan ta’adda ‘Dubu Talatin’ a shiyyar Arewa – maso -Yamma...

Cibiyar Dimokradiyya da ci gaba ta Najeriya CDD, ta bayyana cewa yankin Arewa-maso-Yamma na kasar nan na ɗauke da ƴan ta’adda, waɗanda...

Matsalar Tsaro: Ƴan bindiga sun hallaka sama da mutum 10 a...

Sashen Hausa na BBC ya rawaito cewa yan fashin daji sun kai wani hari garin Ɗan Gulbi da ke ƙaramar hukumar Maru...

Tilas Bola Tinubu ya ɗauki mataimaki daga Arewa Maso Yamma –...

Gwamnoni da Ministoci da sauran kusoshin jam’iyyar APC da suka fito daga yankin Arewa maso Yammacin Najeriya sun ce dole dan takarar...

A ƙarshe Gwamnatin Zamfara ta bai wa ƴan jihar damar mallakar...

Gwamnatin Zamfara ta bai wa dukkan 'yan Jihar damar mallakar bindiga domin kare kansu daga 'yan fashin daji da masu garkuwa da...