Tag: Zawarawa
Yawan ‘Sakin aure a Kano ya ɗara bukukuwan Aure’ – Rahoto
Wani rahoto na musamman da jaridar The Daily Reality ta wallafa Labarai24 ta fassara wani ɓangaren ya bayyana cewa yawan sakin aure...
Gidauniyar Dangote Ta Tallafawa Zawarawa Da Marasa Galihu A Jihar Sokoto
Gidauniyar mashahurin attajirin nan Aliko Dangote ta tallafawa zawarawa da marasa galihu dubu 23,990 a jihar Sokoto domin dogaro da kai.
Zaurawa Sun Yi Bore Akan Hana Zancen Dare A Kano
Wasu tarin zaurawa da ‘yan mata mazauna unguwar Gayawa a karamar hokumar Ungogo sun yi bore tare da nuna kin amincewa da...
Auren zawarawa a Kano: Saura ƙiris a yi kitso da kwarkwata
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta ce ta tantance maza da mata kimanin dubu takwas wadanda suke son shiga shirin aurar da zawarawa da...